Kalubalen da nake fuskanta a matsayin mata-maza

Bayanan bidiyo, Kalubalen da nake fuskanta a matsayin mata-maza
Kalubalen da nake fuskanta a matsayin mata-maza
An wallafa

Wata mai lalurar mata-maza da ke jihar Kano ta bayyana mana yadda take rayuwa da kuma irin kalubalen da take fuskanta sakamakon halittarta.