Tarihin marigayi Sarkin Dutse Nuhu Muhammad Sunusi

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari Shirin Amsoshin Takatrdunku:
Tarihin marigayi Sarkin Dutse Nuhu Muhammad Sunusi
An wallafa

Filin Amsoshin Takatrdunku na wannan makon ya amsa tambaya ne kan tarihin marigayi Sarkin Dutse Dr Nuhu Muhammad Sunusi.

Sarkin ya rasu a ranar 31 ga watan Janairun 2023.