Tarihin Firaministan Birtaniya Sunak da dalilin Ibrahim Birniwa na ficewa daga Labarina
Tarihin Firaministan Birtaniya Sunak da dalilin Ibrahim Birniwa na ficewa daga Labarina
An wallafa
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan tarihin sabon Firaministan Birtaniya Rishi Sunak. Sai kuma dalilin da ya sa marubucin fina-finai Ibrahim Birniwa ya daina rubuta fim ɗin Labarina mai dogon zango.