Yadda ya kamata a ciyar lokacin Ramadan
Yadda ya kamata a ciyar lokacin Ramadan
An wallafa
A cikin jerin bayanan da muke kawo muku kan azumin Ramadan, Sheikh Ahmad Ja'afar Abdulmalik na masallacin 'yan majalisu da ke Kaduna ya yi bayani kan muhimmancin ciyarwa a watan Ramadan.



