'Ba ƙasashen Yamma ne ke bai wa Najeriya umarni ba kan Nijar'

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin Gane Mini Hanya:
'Ba ƙasashen Yamma ne ke bai wa Najeriya umarni ba kan Nijar'
An wallafa

Filin Gane Mini Hanya na wannnan makon ya tattauna da Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yusuf Tuggar.

Ministan ya bayyana shirin da suke yi na dawo da dimokuraɗiyya a Nijar maƙabciya, yana mai musanta batun cewa ƙasashen Yamma ne ke bai wa Najeriya umarni a yunƙurin.