Dukan mata ƴan siyasa da cin zarafinsu a Kenya
Dukan mata ƴan siyasa da cin zarafinsu a Kenya
An wallafa
Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A Kenya ma, kamar wasu ƙasashen Afirka, mata na fuskantar matsaloli da dama idan suka shiga harkokin siyasa.
Yayin da ake shirin kaɗa ƙuri'a a zaɓukan ƙasar, BBC ta yi duba kan irin matsalolin da mata ƴan siyasa da ƴan takara ke fuskanta.
Daga cikin matsalolin akwai cin zarafinsu da dukansu da kuma rashin kuɗaɗen yin fafutukar a mafi yawancin lokuta.



