Ƙoƙarin da muke yi na haƙo man fetur a Gombe da Bauchi - Gwamna Inuwa Yahaya

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari hira da Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Ƙoƙarin da muke yi na haƙo man fetur a Gombe da Bauchi - Gwamna Inuwa Yahaya
An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya game da shirinsu na haƙo man fetur a jihohin Bauchi da Gombe.