Sabbin matakan tsaro da muka ɗauka a Najeriya - Minista Matawalle
Sabbin matakan tsaro da muka ɗauka a Najeriya - Minista Matawalle
An wallafa
Filin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Ƙaramin Ministan Tsaro Bello Matawalle game da matsalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta.
A hirar tasa da Awwal Janyau, ministan ya ce daga cikin matakan har da bai wa sojoji umarnin farautar 'yan fashin daji ba tare da sun jira umarni daga Abuja ba.