Hikayata 2024: Labarin Zamani Riga

Bayanan sautiLatsa nan domin sauraro
Hikayata 2024: Labarin Zamani Riga
An wallafa

Labarin Zamani Riga, na Sha'awanatu Isa ne da ke gida mai lamba 4 a kan titin Safana Road, bayan gidan Sarkin Musulmi a Kaduna, wanda Rabi'atu Kabir Runka ta karanta.