Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
'Yadda na ji da karramawar da gwamnatin Najeriya ta yi min'
'Yadda na ji da karramawar da gwamnatin Najeriya ta yi min'
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Babban malamin Musuluncin da ke jihar Kano a Najeriya, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya ce ya yi farin ciki da karramawar da gwamnatin Najeriya ta yi masa da lambar yabo ta OON.
Shehin malamin na daga cikin wadanda Shugaba Buhari ya miƙa wa lambobin yabon a ranar Talatar da ta gabata.
A hirarsa da BBC Hausa Dr Rijiyar Lemo ya ce faɗi dalilin da ya sa bai samu zuwa da kansa ba sai wakilici ya tura.