...Daga Bakin Mai Ita da daraktan da ya fara sa Ado Gwanja a fim
...Daga Bakin Mai Ita da daraktan da ya fara sa Ado Gwanja a fim
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 122, mun tattauna da wani daraktan fina-finan Hausa, Danjummai Kabuga.
Danjuma shi ne daraktan da ya fara sa Ado Gwanja a fim, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.



