Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin burodi mai dankali da haɗin tsire
Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin burodi mai dankali da haɗin tsire
An wallafa
A yau cikin filinmu na girke-girken Ramadan, za mu kawo muku Halima Muhammad wadda aka fi sani da Chef Halymatu a soshiyal midiya za ta nuna muku yadda ake yin burodi mai dankali a cikinsa da kuma hadin tsire.