Kalli yadda mazauna Gaza ke rayuwa yayin da Isra'ila ke luguden wuta

Kalli yadda mazauna Gaza ke rayuwa yayin da Isra'ila ke luguden wuta
An wallafa

Ƴar jarida, Plestia Alaqad wadda ke a Gaza ta rinƙa sakin bidiyon yadda ake rayuwa a yankin yayin da Isra'ila ke luguden wuta ta sama. Ta ce ta tsere zuwa wurare da dama kuma babu wani wuri da za a ce yana da tabbas.