Bidiyon Ku San Malamanku tare da Farfesa Sani Zahradden

Bidiyon Ku San Malamanku tare da Farfesa Sani Zahradden
An wallafa

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da Farfesa Sheikh Muhammad Sani Zaharaddeen, wanda shi ne babban limamin Jihar Kano.