Ina da ƙwarin gwiwar cewa APC za ta lashe zaɓen shugaban ƙasa - Inuwa

Bayanan bidiyo, Latsa hoto domin kallon bidiyo
Ina da ƙwarin gwiwar cewa APC za ta lashe zaɓen shugaban ƙasa - Inuwa
An wallafa

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya ce yana da yaƙinin cewa jam'iyyar APC za ta yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2023.

A wata tattaunawa da BBC, gwamnan ya kuma nuna rashin jin daɗi game da yadda Babban Bankin Najeriya ke aiwatar da shirin sauya fasalin kuɗi.

Ya ce lamarin ya haifar da wahalhalu ga al'ummar arewacin Najeriya.