Haɗaɗɗen abincin da mutum huɗu za su ci da cefanen naira 2,000

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallon bidiyo
Haɗaɗɗen abincin da mutum huɗu za su ci da cefanen naira 2,000
An wallafa

Wannan shiri ne da BBC Hausa take kawo muku tsawon watan azumin Ramadan, don bai wa mutane damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku yadda ake yin hadadden abinci - hadin dankali da miyar alayyahu da mutum hudu za su ci abinci da ita amma fa da cefanen naira dubu hudu kacal.