Yadda Amurkawa ke kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Yadda Amurkawa ke kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa
An wallafa

Yayin da aka kammala kaɗa kuri'a a wasu yankunan Amurka a zaɓen shugaban ƙasar, wakilinmu Haruna Ibrahim Kakangi zai nuna muku yadda Amurkawa ke jefa ƙuri’un nasu dalla-dalla a birnin Minneapolis.