Amfanin tumatir ga lafiyar jiki

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama ku kalli bidiyo:
Amfanin tumatir ga lafiyar jiki
An wallafa

Shin kun san cewa tumatir - wanda ake girki da shi yau da kullum - na iya rage wa ɗan'adam haɗarin kamuwa da hawan jini?

Domin jin alfanun tumatirin, mun tuntuɓi Dakta Salihu Ibrahim Kwaifa, wanda ya bayyana cewa yana taimakawa wajen kare mutum kamuwa daga kamuwa daga cutar sankara ko kuma kansa.

Ya ƙara da cewa ɗan itaciyar yana da sinadarin vitamin c.