Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da 'yan ƙungiyar Zaɓi Sonka
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da 'yan ƙungiyar Zaɓi Sonka
An wallafa
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wanna n makon ya karɓi baƙuncin shugabannin ƙungiyar 'Zaɓi Sonka' - masu aikawa da gaishe-gaishe a gidajen rediyo.
Abdussalam Ibrahim Ahmed ne ya tattauna da su bayan sun halarci taron gasar Hikayata da bikin cikar Sashen Hausa na BBC shekara 65 da aka yi ranar Alhamis.