Amsoshin Takardunku 08/12/2024

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 08/12/2024
An wallafa

Shin akwai halittun da ke iya rayuwa a duniya Mars? Ɗan'adam zai iya rayuwa a cikinta? Me ya bamantata da sauran duniyoyi.

Shin akwai wata alaƙa tsakanin cutar taɓin hankali da yanayin sanyi?

Wasu daga cikin tambayoyin da shirin na wannan makon ya amsa kenan.

Aisha Sharrif Bappa ce ta gabatar da shirin