Yadda mawakan K-pop da magoya bayansu ke yaki da gurbata muhalli

Bayanan bidiyo, Yadda mawakan K-pop da magoya bayansu ke yaki da gurbata muhalli
Yadda mawakan K-pop da magoya bayansu ke yaki da gurbata muhalli
An wallafa

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Duk da yake an kwashe shekaru ana jin waka a intanet amma har yanzu masu sha'awar wakokin K-pop suna sayen faifan CD masu tarin yawa na mawakan.

Hakan ya haddasa tarin sharar robobi. Don haka, me ya sa maso son wakokin K-pop suke sayen faifan CD kuma me K-pop da masu sha'awar wakokinsu suke yi wajen kawo karshen matsalar?