Matashi ɗan ƙwallo daga arewacin Najeriya da ke son taka leda a Barcelona
Matashi ɗan ƙwallo daga arewacin Najeriya da ke son taka leda a Barcelona
An wallafa
Yahaya Danjuma ɗan wasa ne da ya buga wa Najeriya wasa a matakin ƴan ƙasa da shekara 17, wanda a halin yanzu yake taka leda a wata ƙungiya da ke Abuja, babban birnin Najeriya.