Hikayata 2023: Labarin Maryama

Bayanan sautiHikayata 2023: Labarin Maryama
Hikayata 2023: Labarin Maryama
An wallafa

Daga cikin labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancaci yabo, a yau mun kawo muku karatun LABARIN MARYAMA, na Jamilawa Lawal Zariya. Gida mai kallon makarantar Darul Ilmi School, Zango, Samarun Zaria.

Wanda Badriyya Tijjani Kalarawi ta karanta