Me ya sa ake yawan juyin mulki a ƙasashe rainon Faransa?

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin Amsoshin Takardunku:
Me ya sa ake yawan juyin mulki a ƙasashe rainon Faransa?
An wallafa

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi biyu kan rikicin siyasar Nijar.

Tambayar farko ta nemi tarihin shugaban mulkin soja na Nijar ɗin Janar Abdourahmane Tchiani.

Ta biyun kuma ta nemi sanin dalilin da ya sa ake yawan juyin yin mulki a ƙasashe renon Faransa.

Amsoshin Takardunku