Za mu fito da sabbin hanyoyin kudin shiga ga Katsina - Nura Khalil
Za mu fito da sabbin hanyoyin kudin shiga ga Katsina - Nura Khalil
An wallafa
Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Injiniya Muhammad Nura Khalil mai neman takarar gwamnan jihar Katsina a jam'iyyar NNPP, ya ce lokaci ya yi da jihohi za su daina jiran kudin dauni daga gwamnatin tarayya.
Ya ce 'yan jihar Katsina za su yi san barka dangane da tsare-tsaren da zai fito da su domin sabinta hanyar samun kudin.
Dangane da rashin tsaro a jihar ta Katsina, Injiniya Nura Khalil ya ce "lokaci ya yi da al'ummar Najeriya za su koma ga Allah ubangiji ga dukkan al'amuransu."



