Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Shariff Momo

Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Shariff Momo
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 104, BBC ta tattauna da Aminu Shariff wanda aka fi sani da Momo, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.