Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Shariff Momo

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Shariff Momo
Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Shariff Momo
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 104, BBC ta tattauna da Aminu Shariff wanda aka fi sani da Momo, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.