Yadda ake yin tiyatar haihuwa da cocila a Sudan saboda yaƙi

Bayanan bidiyo, Yadda ake yin tiyatar haihuwa da tocila a Sudan saboda yaƙi
Yadda ake yin tiyatar haihuwa da cocila a Sudan saboda yaƙi
An wallafa

Yayin da ake ci gaba da artabu tsakanin ɓangarori biyu na dakaru a Khartoum, babban birnin Sudan, mata masu juna-biyu na cikin mawuyacin hali.

Saboda ɓalɓalcewar asibitoci da tserewar ƙwararrun masu karɓar haihuwa, akan ciro jariri daga ciki ta hanyar amfani da cocila.

..

Asalin hoton, OTHER