Taɓa kiɗi taɓa karatu kan gyaran karatun Jami'o'i a Najeriya

Bayanan sautiTaba kidi taba karatu kan gyaran karatun Jami'a
Taɓa kiɗi taɓa karatu kan gyaran karatun Jami'o'i a Najeriya
An wallafa

A filinmu na Taba Kidi Taba Karatu na wannan makon, Haruna Shehu – Tangaza ya yi hira ta musamman da Farfesa Tukur Muhammad Sa’ad, tsohon shugaban Jami’ar Fasaha ta Tarayya da ke Minna a jihar Neja a Najeriya; kan wata mukala da ya rubuta kan yadda za a gyara karatun Jami’a a kasar wadda kuma ta ja hankalin wasu masu ruwa da tsaki a lamarin.