Amsoshin Takardunku 26/11/2022
Amsoshin Takardunku 26/11/2022
An wallafa
Shin kun san dalilin da yake sa haƙoran mutum ke zubewa a lokacin da ya tsufa? Kuma me mutum zai yi domin magance haka?
Dakta Isah Tijjani Dawaki da ke asibitin Mallam Aminu Kano ya amsa wadannan tambayo tare da ƙarin bayani.