Wasu fitattun mutane da suka taɓa tserewa zuwa Rasha

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Wasu fitattun mutane da suka taɓa tserewa zuwa Rasha
An wallafa

Kwanaki kaɗan bayan hamɓarar da gwamnatin shugaban Syria Bashar al-Assad, ƙasar Rasha ta ce ya tsallaka zuwa Moscow.

Hakan na zuwa ne bayarn da 'yantawaye suka kifar da gwamnatin shugaban.

Sai dai ba shugaba Assad ba ne kawai wani babban mutum da ya taɓa guduwa zuwa Rasha ba.

Akwai wasu fitattun mutum huɗu da suka taɓa guduwa zuwa ƙasar a baya.