Amsoshin Takardunku 01/11/2024
Amsoshin Takardunku 01/11/2024
An wallafa
Shin kun san bambancin da ke tsakanin majalisar dattawa da ta wakilai a Najeriya dangane da ayyukansu?
Ta yaya tattalin arzkin ƙasa ke bunƙasa? Me ake nufin idan aka ce tattalin arzikin ƙasa ya bunƙasa?
Waɗannan na daga cikin tambayoyin da aka amsa a cikin shirin da - wanda Raliya Zubairu ta gabatar.