Yadda za ku girka Shinkafar Larabawa - Arab Rice

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda za ku girka Shinkafar Larabawa - Arab Rice
An wallafa

A cikin filinmu na girke-girken Ramadan, Naja'atu Ibrahim Yakudima ta nuna mana yadda ake amfani da nau'ukan gyaɗa da raisins wajen haɗa Arab Rice, sai kuma abin sha na mangwaro.