Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda ake yin Sakwarar Gwaza da miyar Egusi
Yadda ake yin Sakwarar Gwaza da miyar Egusi
An wallafa
A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Sadiya Hashim Sabo wadda aka fi sani da Sadywise Kitchen za ta nuna muku yadda ake girka sakwarar gwaza da miyar egusi sai kuma abin sha na beetroot.