Yadda aku ya cire wa dan jarida iyafis yana cikin aika rahoto

Yadda aku ya cire wa dan jarida iyafis yana cikin aika rahoto
An wallafa

Wannan bidiyon na nuna lokacin da aku ya cire wa wani dan jarida iyafis daga kunnensa yana tsaka da aika rahoto kai tsaye.

Dan jaridar na aika rahoto ne kai yadda ake samun yawaitar sace-sace a yankin da yake aika rahoto.