Shin wace ƙasa ce ta fara mulkin farar hula a Afirka?
Shin wace ƙasa ce ta fara mulkin farar hula a Afirka?
An wallafa
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan lokaci ya duba abin da ke haddasa cutar cin-ruwa da hanyoyin kauce masa.
A shirin - wanda Aisha Sheriff Bappa ta gabatar - ya kuma yi duba kan cutar farfaɗiya da abubuwan da ke haddasata.