Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa cupcakes

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa cupcakes
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku kalli gwanar girkinmu ta yau, da ke nuna mana yadda ake sarrafa cupcakes, don masu azumi.

Ku zo ku ga yadda ake yin cupcakes a cikin tukunya tare da Maryam Buhari.Ina matan da ke son yin cupcakes a lokacin bukin sallah amma ba su da oven a gidajensu?

Girki ne da mai azumi, ba zai so ya wuce shi ba, idan an sha ruwa!