Manyan abubuwan da suka faru a mulkin Shugaba Tinubu cikin kwana 100
Manyan abubuwan da suka faru a mulkin Shugaba Tinubu cikin kwana 100
An wallafa
A kwana a Tashi, har shugaba Tinubu ya cika kwanaki 100 kan karagar mulkin Najeriya.
Ga wasu muhimman abubuwan da suka faru a cikin kwanakin nan ɗari.