Hikayata: Labrin 'yancina

Bayanan sautiLatsa lasifikar da ke sama domin sauraron shirin
Hikayata: Labrin 'yancina
An wallafa

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo muku labarin 'Yancina da Hafsata Abdul'aziz da ke unguwar Danmasaga a garin Hadejia jihar Jigawan Najeriya ta rubuta, kuma Nabila Mukhtar Uba ce kuma ta karanta.

Da wannan labarin ne kuma muka kawo ƙarshen labaran Hikayata guda 15 wato na ɗaya da na biyu da na uku da kuma 12 da alƙalan gasar suka ce sun cancanci yabo.