Me ya sa ƙwace garin Shire ke da muhimmanci a yaƙin basasar Habasha?

Me ya sa ƙwace garin Shire ke da muhimmanci a yaƙin basasar Habasha?
An wallafa

Garuruwan da dakarun gwamnatin Habasha ke ƙwacewa daga hannun 'yan tawaye na yankin Tigray na da zuwa a wani lokaci mai muhimmanci a yaƙin da aka shafe shekara biyu ana yi.

Amma ƙwace garin Shire ne ya fi nuna irin koma-bayan da mayaƙan tawayen ke fuskanta a baya-bayan nan.

Abdulbaki Jari ya yi bayani game da muhimmancin garin na Shire a yaƙin basarar.