Sana'ar gargajiyar da har yanzu ke fid da matasan zamani kunya

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton domin kallon bidiyon
Sana'ar gargajiyar da har yanzu ke fid da matasan zamani kunya
An wallafa

Mukhtar Isma'il Muhammad, wani mai sanar bugu ne - wata daɗaɗɗiyar sana'a da aka gada kaka da kakanni a ƙasar Hausa.

A wannan bidiyon, matashin ya yi ƙarin bayani game da sana'ar ta bugu da kuma yadda ake yinta.

Ya ce sana'ar ta bugu ta yi masa rana kasancewar da ita ya samu ya kammala karatunsa har ya ƙarasa gina gida sannan kuma ya yi aure.