Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 04/05/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 04/05/2025
An wallafa

27 Aprilu 2025

Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, shiri da BBC Hausa ke kawo muku labarai na ban dariya da nishaɗi, da ban al'ajabi a wasu lokutan ma har da ban taƙaici.

Raliya Zubairu ce tare da Nabeela Mukhtar Uba suka gabatar da shirin na wannan makon.