Idan lokaci ya yi za mu saki Bazoum - Firaministan Nijar Lamine Zeine

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin:
Idan lokaci ya yi za mu saki Bazoum - Firaministan Nijar Lamine Zeine
An wallafa

Filin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Firaministan Nijar da sojoji suka naɗa, Ali Lamine Zeine.

Mista Zeine ya mayar da martani game da kalaman Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yusuf Tuggar kan takunkuman da Ecowas ta ƙaƙaba wa Nijar ɗin bayan juyin mulki.