Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bukukuwan sabuwar shekara sun mamaye ƙayatattun hotunan Afirka na mako
An wallafa
Makon da ya gabata ya kasance gada tsakanin tsohuwa da sabuwar shekara kuma mun zaɓo muku wasu daga cikin ƙayatattun hotunan makon daga nahiyar Afirka.
An ɗauki hotunan ne daga 29 ga watan Disamban 2023 zuwa 4 ga Janairun 2024.