Asalin Mauludi da dalilin da ya sa ake yin sa

Asalin Mauludi da dalilin da ya sa ake yin sa
An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Mallam Haruna Sadisu Alfindiki kan asalin Mauludi da dalilin da ya sa wasu al'ummar Musulmi ke yin sa.