Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa taliya mai salad da inibi da kaza
Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa taliya mai salad da inibi da kaza
An wallafa
A filin namu na yau na girke-girken Ramadan, za mu kawo muku yadda ake haɗa salad mai inibi tare da taliya mai kaza da broccoli, da kuma samosa.
Ku biyo mu ku ga yadda ake haɗin tare da Hindu Abdulwahab Ja'afar da aka fi sani da Chef Hindu ko kuma @halfhadian a soshiyal midiya.