Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Sauye-sauyen da zan kawo a Kano Pillars - Ahmed Musa
Sauye-sauyen da zan kawo a Kano Pillars - Ahmed Musa
An wallafa
Sabon shugaban gudanarwa na Kano Pillars, Ahmed Musa ya ce hana 'yan wasa yin caca kan wasanni na cikin abubuwan da suka kawo don gyaran ɗa'a a kungiyar.