Wane hali ake ciki kan kwaso ɗaliban Najeriya da suka maƙale a Sudan?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton don kallon ƙarin bayani kan kwaso ɗaliban Najeriya da suka maƙale a Sudan
Wane hali ake ciki kan kwaso ɗaliban Najeriya da suka maƙale a Sudan?
An wallafa

A wannan bidiyon, BBC ta yi bayani game da rikicin Sudan da ya tilasta wa ƙasashe da dama kwashe jama'arsu ciki har da Najeriya.

Sai dai aikin kwashe ɗaliban Najeriyar daga Sudan mai fama da rikici ya gamu da cikas.

Bidiyon ya yi ƙarin bayani game da halin da ake ciki a aikin kwaso ɗaliban Najeriyar da suka maƙale a Sudan.