Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ranar da aka kashe duka iyayen Abdullah a Gaza
Ranar da aka kashe duka iyayen Abdullah a Gaza
An wallafa
Abdullah na cikin dubban yaran da aka kashe wa iyaye da 'yan'uwa a Zirin Gaza tun bayan fara kai hare-haren Isra'ila na ramuwa a ranar 7 ga watan Oktoban 2023.
Hari ta sama ya ragargaza motar da suke ciki lokacin da suke yin hijira zuwa wurin da sojojin Isra'ilar suka siffanta da "gidan ɓuya".
Abdullah da ƙaninsa ne kawia suka tsira daga harin da raunika, yayin da aka kashe mahaifiyarsa, da mahaifinsa, da kawunsa.