Fatan 'yan Kogi kan anda zai zama sabon gwamnan jihar
Fatan 'yan Kogi kan anda zai zama sabon gwamnan jihar
An wallafa
Mazauna jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya sun bayyana fatan da suke da shi kan duk wanda ya yi nasarar zama sabon gwamnan jihar a zaɓe da aka gudanr yau Asabar.
Tuni dai aka rufe rumfunan zaɓe, inda aka fara ƙirga ƙuri'u da tattara sakamakon zaɓen.



